BBCHausa Trump $5B lawsuit - FB STT

Creato Il diff non scade mai
9 rimozioni
1 linea
12 aggiunte
1 linea
a cikin shirin zakuni cewar shugaba trump ya ce zai shigar da bbc ƙara ta neman diyar dala biliyan biyar duk da abuwar da bbc ta nemi akan wani bidiyonsa da ta nuna bisa kuskure
A cikin shirin, za ku cewar shugaba Trump ya ce zai shigar da BBC ƙara ta neman diyyar $5 billion duk da afuwar da BBC ta nema a kan wani bidiyonsa da ta nuna bisa kuskure.