HausaRadio.net/2026-06-29

Created Diff never expires
22 removals
15 lines
17 additions
15 lines
A cikin shirin namu na yanzu, za ku ji cewa ƙarin ƙungiyoyin ƙasashen duniya sun isa Venezuela domin shiga aikin ceto bayan girgizar ƙasa da ta faru.

A cikin shirin namu na yanzu zaku ji cewa ƙungiyoyin ƙasashen duniya sun yi Seven Venezuela domin shiga aikin ceto bayan girgizar ƙasa da ta faru.

Wani jami'in Amurka ya ce Amurka da Iran sun amince su dakatar da rikicin da ke tsakaninsu bayan shafe kwanaki suna arangama a yankin mashigar Hormuz.

Wani jami'in Amurka ya ce Amurka da Iran sun amince su dakatar da rigicin da ke tsakanin su bayan shafe kwanaki suna arangama a yankin mashigar Hormuz.

A Najeriya ƙungiyar Kiristocin ƙasar wato CAN ta yi shuri da iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na cewa sojojin Amurkar sun kawo ƙarshen kisan Kiristoci a Najeriyar.
A Najeriya ƙungiyar Kiristocin ƙasar wato CAN ta yi shuri da iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na cewa sojojin Amurkar sun kawo ƙarshen kisan Kiristoci a Najeriya.

A Najeriya ƙungiyar Kiristocin ƙasar wato CAN ta yi shuri da iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na cewa sojojin Amurkar sun kawo ƙarshen kisan Kiristoci a Najeriyar.
A Najeriya ƙungiyar kiristocin ƙasar wato CAN ta yi shuri da iƙirarin shugaban Amurka Donald Trump na cewa sojojin Amurkar sun kawo ƙarshen kisan kiristoci a Najeriyar.

Har wa yau a Najeriya, tsohon mataimakin shugaban ƙasar kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Tinubu da ƙoƙarin mayar da ƙasar kan tsarin jam'iyya guda bayan hukuncin wata kotu na soke rijistar jam'iyyar NDC.
Har waye a Najeriya, tsohon mataimakin shugaban ƙasar kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin shugaba Tinubu da ƙoƙarin mayar da ƙasar kan tsarin jam'iyya guda bayan wakukuncin wata kotu na soke rijistar jam'iyar NDC. --11labs

Har wa yau a Najeriya, tsohon mataimakin shugaban ƙasar kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin Shugaba Tinubu da ƙoƙarin mayar da ƙasar kan tsarin jam'iyya guda bayan hukuncin wata kotu na soke rijistar jam'iyyar NDC.
Har wa yau a Najeriya tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na ADC Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin shugaba Tinubu da kokarin mayar da kasar kan tsarin jama'iya guda bayan wukuncin wata kotu na soke rijistar jam'iyyar NDC.